kaduna Sojoji sun fatattaki yan bindiga a hanyar Kaduna zuwa...

Sojoji sun fatattaki yan bindiga a hanyar Kaduna zuwa Abuja

-

Gwamnatin jihar Kaduna ta bayyana cewa sojojin ‘Operation Thunder Strike’ (OPTS), sun yi nasarar fatattakar ‘yan bindiga dauke da makamai a kan hanyar Kaduna zuwa Abuja a daren ranar Litinin.

 

Wannan ya na kunshe ne a cikin wata sanarwa da Kwamishinan Tsaro da Harkokin Cikin Gida na jihar, Mista Samuel Aruwan ya sanya wa hannu a ranar Talata a Kaduna.

 

Aruwan ya ce, ‘yan bindigar sun bayyana ne ta  yankin Kakau a kokarin su na kai hari, a lokacin ne sukayi musayar wuta da sojoji, da karshe sunyi nasarar fatattake su. Hakanan sojojin sun kuma dakile wani yunkurin ‘yan Bindigar na kai hari akan hanyar Zaria zuwa Funtua, a cikin karamar hukumar Giwa.

“The bandits killed one Nasiru Yahaya and Isah Bature, they also injured one Magaji Goma and Zurkhalaini Alhassan,”he said.

 

“Similarly, the government was briefed that security agencies foiled a bandit attack in the early hours of today along Zaria-Funtua Road in Giwa local government area of the state.

 

“Two citizens were rescued and rushed to Ahmadu Bello University Teaching Hospital, Shika, operatives are still carrying out aggressive patrols in the general area,”Aruwan said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay you

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

You might also likeRELATED
Recommended to you