Connect with us
Ramadan KAREEM

Labarai

Sojojin Nageriya tare da yan Sanda sun kashe yan bindiga da dama a Jihar Akwa-Ibom

Published

on

Sojojin Nageriya tare da yan Sanda sun kashe yan bindiga da dama a Jihar Akwa-Ibom

Sojojin Najeriya sun hada kai da ‘yan sanda da ke karamar hukumar Essien Udim na jihar Akwa-Ibom tare da sauran jami’an tsaro sun ragargaji wasu‘ yan bindinga da suka addabar yankin.

An bayyana cewa mutanen yankin a firgice suke kwanan nan biyo bayan wasu hare-hare da maharan suka kai wadanda suka samu manyan makamai don aikata munanan laifukansu.

Yan bindigar, a cewar wata sanarwa daga kakakin rundunar sojojin Nijeriya, Brig.-Gen. Mohammed Yerima, a hare-haren na su na baya-bayan nan, sun kashe wasu ‘yan sanda a yankin da suka hada da CSP da ba a gano su ba sannan suka yi awon gaba da bindigogin su.

Yerima ya ce lamarin ya sa sojojin suka hada karfi da sauran jami’an tsaro domin dawo da harkokin yau da kullun a yankin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


CHECK OUT
[related_posts_by_tax]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (Sojojin Nageriya tare da yan Sanda sun kashe yan bindiga da dama a Jihar Akwa-Ibom) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-07 11:58:41

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.