Boko Haram Sojojin Najeriya sun dakile yunkurin Boko Haram na kai...

Sojojin Najeriya sun dakile yunkurin Boko Haram na kai hari Magumeri

-

Advertisements
Advertisements

Dakarun sojojin Najeriya sun dakile yunkurin Boko Haram na kai hari Magumeri dake Borno a jiya, Juma’a.

 

Lamarin ya faru da misalin karfe 5 na yamma kamar yanda wakilin HumAngle,  Murtala Abdullahi ya ruwaito.

 

Saidai zuwa lokacin hada Rahoton babu cikakken bayanin ko an samu salwantar rayuka ko kuma jikkata ba. Saboda hukumomin sojin basu ce uffan ba akan lamarin.

Troops of Nigerian Army on Friday repelled an attack by Islamic State West Province (ISWAP) fighters on the agrarian town of Magumeri, in Borno State, Northeast Nigeria.

Advert

Magumeri Local Government is about 50km from Maiduguri, the capital of Borno State.

HumAngle learned that the attack occurred at about 5 pm.

Details on the impact of the attack and response by Nigerian troops in the area were still stretchy as of the time of this report and the military authorities were yet to comment on the incident.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay you

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

You might also likeRELATED
Recommended to you