LabaraiSojojin Najeriya sun tabbatar da kamen mutanen da ake...

Sojojin Najeriya sun tabbatar da kamen mutanen da ake zargi ‘yan Boko Haram ne a Kano

-

Sojojin Najeriya sun tabbatar da kamen mutane da ake zargin ‘yan Boko Haram ne a Kano.

Kakakun soji a Kano, Captain Njoko Irabor ne ya bayyanawa manema labarai haka amma dai be bayyana yawan wadanda aka kama ba. >>> Apply for Office Management Assistant at the U.S. Consulate Abuja Nigeria, Salary $34,021 USD annually.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you