LabaraiSuna ganin Sheikh Gumi na ganawa da ‘yan ta’adda...

Suna ganin Sheikh Gumi na ganawa da ‘yan ta’adda amma suka kyaleshi suka je suka kashe Kwamandan IPOB da ba ruwansa>>Pastor

-

Wani Pastor me suna Willian Onuoha ya caccaki sojojin Najeriya da DSS inda ya musu muguwar Addu’a.

Yace ba zasu ga Nasara ba a Rayuwarsu kuma za’a musu tawaye.

Ya bayyana hakane a wani bidiyo da ya yadu sosai…… Watch Video Now>>>>> Or ESP Survival Fund: Federal government to Begin More Payments This Week. (Check List)

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you