Connect with us
Ramadan KAREEM

Labarai

Ta nemi yayi lalata da ita ya ki, shine ta kala masa Sharri aka kamashi

Published

on

Wani Mutum me suna Paul Ngige ya bayar da labarin yanda wata mata da yake haya a gidanta ta kala masa Sharri aka kamashi saboda yaki yadda yayi lalata da ita.

 

Yace ta gayyaceshi cewa ya je ya duba mata talabijin din ta da taki kawowa, cikin rawar jiki ya je ya duba mata kuma ta kawo. Ko da yake shirin fita sai ta bijiro da bukatar yayi lalata da ita.

 

Saidai ya ki amincewa ya fice daga Dakin, kamar yanda gidan talabijin din Inooro TV na kasar Kenya ya ruwaito.

Ta nemi yayi lalata da ita ya ki, shine ta kala masa Sharri aka kamashi

Ta nemi yayi lalata da ita ya ki, shine ta kala masa Sharri aka kamashi

Washe gari kawai sai ‘yansanda ya ganiba kofar sa inda aka ce masa ana zargin yayi lalata da diyar me gidan.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


CHECK OUT
[related_posts_by_tax]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (Ta nemi yayi lalata da ita ya ki, shine ta kala masa Sharri aka kamashi) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-07 10:57:58

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.