Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

Australia Taufa!: Wanda suka sha Rigakafin Coronavirus/COVID-19 a kasar Australia...

Taufa!: Wanda suka sha Rigakafin Coronavirus/COVID-19 a kasar Australia na nuna cewa sun kamu da cutar Kanjamau

-

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Kasar Australia ta soke yunkurin sayen rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19 na Dala Miliyan 750 daga wani kamfani, bayan da rigakafin ya rika nuna sakamakon karya na cewa wanda suka shashi sun kamu da cutar Kanjamau.

 

Wadanda suka bada kansu aka yi gwajin maganin sun rika nuna sakamakon kamuwa da cutar kanjamau amma da bincike yayi zurfi sai ala gane cewa ba da gaske bane. Saidai duk da haka an dakatar da amfani da rikagafin, kuma shine rigakafin Coronavirus/COVID-19 na farko a Duniya da ba’a yadda dashi ba, kamar yanda New York York times taruwaito.

 

Firaiministan kasar Scott Marrison ya bayyana cewa amma zasu biya kamfanin diyyar rigakafin da suka yi Alkawarin saye.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Read more at SOURCE: This post (Taufa!: Wanda suka sha Rigakafin Coronavirus/COVID-19 a kasar Australia na nuna cewa sun kamu da cutar Kanjamau) firstly published at hutudole.com on 2020-12-23 05:45:27

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Karanta Wannan:-  Hotuna:Yansanda sun kama wasu manyan masu garkuwa da mutane a Kano, kuma macece shugabarsu

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you

Karanta Wannan:-  Gwamna Wike ya bayar da Miliyan 500 tallafi ga wanda gobarar kasuwar Sokoto ta shafa