Connect with us
Ramadan KAREEM

Kannywood

Tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee ta yi barazanar kashe kanta

Published

on

Tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee ta yi barazanar kashe kanta.

 

Ta bayyana hakane ta shafinta na sada zukunta inda tace ta gaji da rayuwa. Kuka tace kada wanda ya tambayeta dalilin ta nabyin hakan, kawai a sakata a addu’a.

 

Abokan Aikin ta irinsu, Maryam Booth da A’isha Tsamiya sun bata baki akan kada ta kashe kanta.

Tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee ta yi barazanar kashe kanta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee ta yi barazanar kashe kanta

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


CHECK OUT
[related_posts_by_tax]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (Tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee ta yi barazanar kashe kanta) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-04 14:04:06

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.