Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

Labarai Tsageran da ya sa a Kori Fulani a Oyo...

Tsageran da ya sa a Kori Fulani a Oyo yaron Tinubu ne kuma ya taba masa bangar Siyasa>>Wani Sanata ya fasa Kwai

-

SPONSORED LINK

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Sanata Babafeni Ojudu yayi zargin cewa, mutuminnan,  Sunday Igboho da ya nemi a kori Fulani daga jihar Oyo inda haka har ta kai ga aka kaiwa Fulanin hari tsohon yaron Bola Tinubu ne.

 

Ya bayyana haka a wani rubutu da yayi jiya, Litinin wanda ya watsu sosai. Yace har bangar Siyasa Sunday ya taba yiwa Tinubu a shekarar 2009, kumama shine ya kaishi wajan Tinubun.

 

Saidai a martaninsa, Sunday Igboho a yayin da yake ganawa da manema labarai a safiyar yau ya karyata ikirarin sanatan, inda yace bai sanshi ba. Yacw Sanata Ladoja ne uban gidansa kuma bai taba cin amanarsa ba.

 

Igboho ya kara da cewa kawai ana son a kawar masa da hankali daga kan abinda yake yi ne kuma ba zai amince da hakan ba.

Tsageran da ya sa a Kori Fulani a Oyo yaron Tinubu ne kuma ya taba masa bangar Siyasa>>Wani Sanata ya fasa Kwai

“I don’t know him, he is a liar, I was not trained by Baba Adedibu, Senator Ladoja is my boss and I have never betrayed him.

 

“It is a plot to distract me and give me a bad name, I never collected money from politicians to do this and it is painful that politicians are conniving with Fulani to distract us but I will never be distracted.”

 

“From my investigation about him, I have found out he has no impact as a Commissioner in Lagos and as a senator in Ekiti, what are his achievements? How many people did he help, how many projects did he facilitate? It was Fayose that achieved many things in Ekiti, tell Ojodu to caution himself.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

CHECK OUT
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

Read more at SOURCE: This post (Tsageran da ya sa a Kori Fulani a Oyo yaron Tinubu ne kuma ya taba masa bangar Siyasa>>Wani Sanata ya fasa Kwai) firstly published at hutudole.com on 2021-01-26 14:43:07

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Karanta Wannan:-  Zafafan Hotunan Tsohuwar Matar Adam A. Zango, Maryam Ab Yola da ta saki

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you

Karanta Wannan:-  Angry Youth attack Journalists in Jangebe, Photo Journalist injured, vehicle damaged