Connect with us
Ramadan KAREEM

Labarai

Tsageran ‘Yan Bindiga sun sace Shugaban karamar Hukuma dungurungum a jihar Rivers

Published

on

Tsageran ‘yan Bindiga da ake zargin ‘yan IPOB ne sun sace Shugaban karamar Hukumar Okrika, Philemon Kingoli a Fatakwal dake jihar Rivers.

 

Sun saceshi ne akan titin Peter Odili dake jihar ta Fatakwal. Saidai zuwa yanzu basu tuntubi danginsa dan bayyana abinda suke bukata ba.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, Nnamdi Omoni ya tabbatar da faruwar lamarin.

 

Yace suna bakin kokarinsu wajan ganin an sakoshi.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


CHECK OUT
[related_posts_by_tax]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (Tsageran ‘Yan Bindiga sun sace Shugaban karamar Hukuma dungurungum a jihar Rivers) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-08 08:48:18

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.