kaduna Tsohon Malamin KADPoly, Kaduna ya kashe kansa

Tsohon Malamin KADPoly, Kaduna ya kashe kansa

-

Tsohon malamin kwalejin tarayya ta Ilimin kimiyya dake Kaduna, Austine Umerah wanda yayi aiki da tsangayar kiyar da harsuna ya kashe matarsa sannan ya kashe kanshi.

 

Lamarin ya farune a gidansa dake Kigo Road, Birnin Kaduna. Dailytrust ta ruwaito cewa ya harbi matarsa, Maurine Umerah kamin ya kashe kansa.

An garzaya da matar tasa Asibitin Sojoji na 44 inda shi kuma aka kai gawarsa Asibitin Barau Dikko. Kakakin ‘yansanda, Muhammad Jalige ya tabbatar da faruwar lamarin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay you

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

You might also likeRELATED
Recommended to you