Connect with us
Ramadan KAREEM

Labarai

Tsohon sanata a jihar filato ya Mutu

Published

on

Tsohon Sanata daga jihar Filato, William Gagwim ya Mutu ranar Talata.

 

Kanin Marigayin ne ya tabbatarwa kamfanin dillancin Labaran Najeriya haka.

 

Ya bayyana cewa tun shekarar data gabata ne rashin lafiyar ke damunsa wanda ta kai ga saida aka fitar dashi kasar waje. Yace ya sake kwanciya rashin lafiya amma da aka kaishi Asibiti sai aka ce ya mutu.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


CHECK OUT
[related_posts_by_tax]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (Tsohon sanata a jihar filato ya Mutu) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-07 11:14:22

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.