Connect with us
Ramadan KAREEM

Labarai

Tsohon Shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya bayyana dalilin da ya hana Najeriya ci gaba

Published

on

Tsohon Shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya bayyana cewa baiwa mutane mukami bisa sanayya da dangantaka ne ke mayar da kasar baya.

 

Yace kamata yayi a rika baiwa mutane mukami saboda sun cancanta bawai kawai dan sun san wani a sama ba.

 

Ya bayyana hakane a ziyarar da ya kai jihar Bauchi lokacin da yake jawabi da gidan Sarkin Bauchi. Yace Lokacin da ya baiwa Gwamna Bauchi na yanzu, watau Sanata Bala Muhammad Ministan Abuja bai taba ganinsa ba kuma ya bashi dama yayi aiki ba tare da katsalandan ba.

 

Yace, Gwamna Bala ya gina waje ya saa masa sunansa kuma yana godiya akan hakan, saboda koda ya Mutu za’a rika tunawa dashi.

Tsohon Shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya bayyana dalilin da ya hana Najeriya ci gaba

Yes, I did not know him when I met him and made him the FCT Minister. In Nigeria, we have this tradition where some people feel that some Ministries are big and juicy and must be given to a special person or that you have to know someone before you give him a responsibility role or put him somewhere. It is not like that with me, it is not my way of doing things.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


CHECK OUT
[related_posts_by_tax]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (Tsohon Shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya bayyana dalilin da ya hana Najeriya ci gaba) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-06 14:22:05

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.