LabaraiTun tuni ya kamata ace mun tsige Buhari>>’Yan Majalisa

Tun tuni ya kamata ace mun tsige Buhari>>’Yan Majalisa

-

‘Yan majalisar Dattijai na APC dana PDP sun bayyana cewa ya kamata ace tun tuni an tsige Shugaban kasa, Muhammadu Buhari daga kan Mulki.

‘Yan majalisar na martanine ga kiran babban malamin addinin Kirista, Rev. Fr.  Ejike Mbaka da yace ‘yan majalisar su tsige Shugaban kasar.

Wani dan majalisa na APC da baiso a bayyana sunansa ba ya bayyanawa Daily Trust cewa…..Continue Reading>>> | Apply for Federal Ministry of Agriculture Job Recruitment 2021/2022.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you