Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

Garba Shehu Tunda Garba Shehu yace shugaba Buhari ya samar da...

Tunda Garba Shehu yace shugaba Buhari ya samar da tsaro, to ya je garin da aka yanka Manoma a Maiduguri ya kwana daya ba tare da jami’an tsaro ba ni kuma zan bashi kyautar Miliyan 7>>Tsohon Hadimin Jonathan

-

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Tsohon hadimin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan,  Reno Omokri ya bayyana cewa tunda dai kakakin shugaban kasa, Garba Shehu ya bayyana cewa shugaba Buhari ya ssmar da tsaro, to ga wata Kalubale da zai bashi.

 

Yace Garban ya je garin Koshoe, inda Boko Haram tawa Manoma Yankan Rago a Maiduguri ko kuma garin Kware na jihar Sokoto ya kwana 1.

 

Yace zai saka ladar dala Dubu 20,000, kwatankwacin sama da Naira Miliyan 7 kenan idan Garba Shehun yayi hakan, yace amma sai an samu dan Jarida me zaman kansa ya tabbatar da Garba Shehun yayi hakan.

Tunda Garba Shehu yace shugaba Buhari ya samar da tsaro, to ya je garin da aka yanka Manoma a Maiduguri ya kwana daya ba tare da jami'an tsaro ba ni kuma zan bashi kyautar Miliyan 7>>Tsohon Hadimin Jonathan

Garba Shehu said General @MBuhari has made Nigeria safer. I vow to pay @GarShehu $20000 if he will spend a night without security in Koshobe, or Kware, verified by an independent journalist. I will give the funds to @DeleMomodu when Garba accepts to go

Retweet so Garba sees this.

 

Garba Shehu dai ya mayar masa da martanin cewa idan dai Dala Dubu 20 din da Reno Omokri ke son bayarwa wadda ya samu ce ta hanyar amfani da sunan Leah Sharibu da Boko Haram suka sace to baya so.

 

“If this is the money from the collections made in the name of Leah Sharibu, the unfortunate Christian girl stolen by Boko Haram, I won’t touch it with a long. Please keep “your USD20000,” he tweeted.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Read more at SOURCE: This post (Tunda Garba Shehu yace shugaba Buhari ya samar da tsaro, to ya je garin da aka yanka Manoma a Maiduguri ya kwana daya ba tare da jami’an tsaro ba ni kuma zan bashi kyautar Miliyan 7>>Tsohon Hadimin Jonathan) firstly published at hutudole.com on 2020-12-23 16:27:01

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Karanta Wannan:-  Covid-19: An samu sabbin mutum 1,386 Da su ka kamu da cutar Coronavirus/covid-19 A Najeriya

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you

Karanta Wannan:-  Covid-19: An samu sabbin mutum 1,386 Da su ka kamu da cutar Coronavirus/covid-19 A Najeriya