Breaking NewsUEFA tasaka Messi Cikin Tashin Hankali Da Betaba Tunaniba...

UEFA tasaka Messi Cikin Tashin Hankali Da Betaba Tunaniba – Sport News

-

 

UEFA  tasaka Messi Cikin Tashin Hankali Da Betaba Tunaniba

Shuguban hukumar UEFA a yau yabada sanarwa cewa duk wata kungiya data karbi tayin Super Leagu to duk yan wasan kungiyar bazasu kara doka EURO dakuma World Cup

Hakan nanufin kenan messi din bazai buga world cup sakamakon kungiyarsa ta tanacikin wadanda suka hade da Super League din

Idan ko tatabbata anhana messi buga World Cup din to bakaramin sa dan wasan akai cikin bakincikiba domin messi yasamu kowacce nasara amma banda worls cup kuma sAhine kopin da messi yake hari 

CHECK OUT
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (UEFA tasaka Messi Cikin Tashin Hankali Da Betaba Tunaniba – Sport News) firstly published at sport.arewasound.com on 2021-04-19 20:56:00

Read more News from ArewasoundContinue Reading

Thanks for visiting Arewasound.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you