Labarai Umahi ya dade a cikin jam'iyyar da ba ta...

Umahi ya dade a cikin jam’iyyar da ba ta dace da shi ba tun a 2015>>Gwamnonin APC

-

Advertisements
Advertisements

Gwamnonin jam’iyyar All Progressives Congress APC mai mulki sun bayyana gwamnan jihar Ebonyi, Engr. Dave Umahi a matsayinsa na wanda ya ke da kima a siyasance, suna masu cewa ya kasance a cikin jam’iyyar da ba ta dace da shi wato jami’iyar PDP tun shekarar 2015.

Gwamnan jihar Kebbi kuma Shugaban kungiyar gwamnonin APC, Alhaji Abubakar Atiku Bagudu ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ya fitar ranar Juma’a a Abuja.

Advertisements

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay you

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

You might also likeRELATED
Recommended to you