Umar m sharif Gave Notice About his 2020 Album.

Umar m sharif Gave Notice About his 2020 Album.

Umar m sharif Gave Notice About his 2020 Album.

Sabon Album na mawaki Umar m sharif “Umar M Shareef 2020 Album” Zai Zo muku Ba da Jimawa ba, Kamar dai Yadda Shahararren Mawakin Ya Sanar Ga Masoyansa ta Shafin sa na Sada Zumunta dake Instagram, Ya bada Sanarwa Cewa “Album Dina Na nan Zuwa Gareku Ba Tare Da Jimawa Ba”.

Kamar dai Yadda aka Sani Umar M Shareef Tare Da Takwaransa Mawaki Nura M Inuwa, Duka su biyun Basu Samu Damar Sakin Album na su Ba a Wannan Sabuwar Shekarar.

Sai Dai Shi Umar m shariff Rabon Da Ya Fitar Da Sabon Album, Tun Bayan da ya Saki Video Da Audion na Album Din Da Yayi mai suna Tsintuwa Audio Album Da Kuma Video Album.

Bayan Wancan Lokacin Ne Kuma Shiru Ba’a Sake Jin fitar Wani Album ba. Sai Wannan Karon Yake kokarin Fitarwa, inda Ya Sanar da kansa a sahfinsa na instagram, ga sanarwar nan zaku gani a kasa.

Wasu Da Daga Masoyan Mawakin Har Sun Fara Raɗe-Raɗi cewar Mawakin Yana Fama Da Matsananciyar Rashin Lfy, Sunaɓtunani Hakan ne yasa bai fitar da Sabbin Albums Nashi ba, Sai Dai Wannan Magana zance ne kawai da bashi da wata Makama. Domin Kuwa Fitaccen Mawakin Yana nan Cikin Koshin Lfy Har ma Da Kwanciyar Hankali.

kafin nan zaku iya sauke wasu daga cikin wakokin umar m sharif na wannan shekarar.

Domin Nasan Wakokin Zasu Muku Dadi sosai.


1. Umar m Shareef Amarya
#Download Now


2. Umar M Shareef Ta Faru Ta Kare
#Download Now


3. Umar M Shareef Muna Murna
#Download Now


4. Umar M Shareef  Murmushi
#Download Now


Ku kasan ce da wannan shafi namu da zarar wannan album ya samu zamu zo muku dashi.

Leave a comment

Related Posts