VIDEO + AUDIO : Ali Jita – Superstar 2020

 VIDEO + AUDIO : Ali Jita – Superstar 2020

Ali isa jita yayi Alkawarin sabuwar waka, To a yau dai ya cika alkawarin da yayiwa masoyansa na sakin sabuwar wakarsa mai suna “Super star”.

Wannan wakar audio da bidiyo duk abin kallo ne ga mutane.

Zaku iya saukar da audion wakar , Bidiyon kuwa zaku iya kallo kai tsaye daga Wannan Shafin Namu (Arewasound)

PLAY NOW

OR


DOWNLOAD NOW fixed🔓

Ku cigaba da kasancewa da Arewasound.com


Leave a comment

Related Posts