isah ayagiWakar Isah Ayagi Kinanan A Zuciyata - Hausa Music...

Wakar Isah Ayagi Kinanan A Zuciyata – Hausa Music 2020

-

 Wakar Isah Ayagi Kinanan A Zuciyata – Hausa Music 2020

Sabuwar wakar isah ayagi mai suna “Kina nan A zuciya ta” Wakar Yayita Ne Tsakaninshi Da Masoyoyarshi, Inda Kowa Ke Fadin Gwargwadan Soyayyar Dake Zukatansu.

KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR :

– Lalalala Masoyiya

– Kina nan a zuciya masoyiya

– Ashe gobe na da nisa in har babu ke

– Da fushi naki gwara yakin duniya na uku

– Tauraro na zuci kaine

– Kai Auta na yan mazane

– Nawa gwanin yayi daban a mazaje

– Na rike Alkawari

– Kimin Alkawari ni zaki Aura

– Juyo kalli Amaryarka

Wannan waka tayi dadi matuka da gaske sai ku shiga don sauke ta a wayoyinku ku saurara, ku cigaba da kasancewa da wannan shafin naku AREWASOUND  Don morewa da wakokin hausa a koda yaushe.

Zaku iya sauraron wannan waka kai tsaye, sannan zaku iya download.

PLAY NOW

OR


DOWNLOAD NOW


LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you