Connect with us
Ramadan KAREEM

Labarai

Wallahi ban saci ko sisi daga kudin jama’ar Kaduna ba, Har yanzu gidana taya tal a Kaduna>>Gwamna El-Rufai

Published

on

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa wallahi basa satar kudin jama’ar Kaduna.

 

Yace duk masu biyan Haraji ana amfani da kudinne dan ciyar da jihar Gaba, Gwamna El-Rufai yace, da suna aata da an fada.

 

Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a gida rediyon dake jihar inda yace har yanzu gidansa daya tal a Kaduna, Yana Unguwar Sarki. Yace idan ma ya gama Mulki ba zai zauna a Kaduna ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


CHECK OUT
[related_posts_by_tax]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (Wallahi ban saci ko sisi daga kudin jama’ar Kaduna ba, Har yanzu gidana taya tal a Kaduna>>Gwamna El-Rufai) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-08 22:51:01

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.