LabaraiWanene zai lashe kyautar Ballon d'Or?

Wanene zai lashe kyautar Ballon d’Or?

-

Har ya zuwa yanzu akwai shakkun kan waye zai lashe kyautar Ballon d’Or a cikin 2020/21. Fagenwasanni ta rahoto.

Tare da an soke kyautar 2020 saboda annobar COVID-19, An sake dawo da bayarda babbar kyautar ta kwallon kafa kuma masoya kwallon kafa sunason ganin waye zai yi nasara a karon farko? Ko kuwa Lionel Messi zai daga Copa America da Argentina don lashe kyautar a karo na bakwai?

Yanayin lashe kyautar a sheekarar suna kara wani abu daban zuwa ka’idojin da aka saba, wanda sau da yawa ba za a ga wanda ya ci Kofin Zakarun Turai ya karbi kyautar ba….#Continue Reading>>

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you