labaran wasanniWani Babban Sabon Rikici Zebarke Madamar Messi Yatsaya Barcalona

Wani Babban Sabon Rikici Zebarke Madamar Messi Yatsaya Barcalona

-

Wani Babban Sabon Rikici Zebarke Madamar Messi Yatsaya Barcalona

Rohotonni suntabbatar dacewa madamar dan wasan barcalona dakuma argentina yaci gaba da zama kungiyar barcalona din to da akwai babbar matsala
Kamar yadda jarida Marca tabayyana a shafinta ta bayyana cewa muddin messi yakara tsawaita zamansa a kungiyar barcalona to wata kila dole Griezman yabar kungiyar ta barcalona
Saboda anaganin abune mematukar wahala Griezman ya amince yaci gaba da zama kungiyar barcalona din kuma messi nanan saboda ze iya hanashi nuna kokarinsa

>>

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you