Connect with us
Ramadan KAREEM

Labarai

Wani mutum ya baiwa barawon da ya je masa sata aikin yi

Published

on

Wani me shagon sayar da Abinci da barawo ya shiga ya masa sata ya baiwa mutane mamaki saboda matakin da ya dauka kan wannan lamari.

 

Carl Wallace dake Augusta a Georgia ya bayyana cewa karaurawar karta kwana ce ta tasheshi daga bacci.

 

Yace yaga an fasa masa gilashin kofa amma dai ba’a dauki kudi ba. Wallace yace yayi tunanin idan da Jesus(Annabi Isa(AS)) ne akawa haka, wane irin mataki zai dauka?

 

Yace dan hakane shima kawai yace to ya yafewa wanda yayi satar, ya wallafa lamarin a shafukan sada zumunta inda ya nemi barawon ya zo ya bashi aikin yi, dan ya san matsalar rashin aikin yi ne ke damunsa.

 

That would be one of the greatest stories… you take somebody that was on the wrong path, someone gives them a hand,” said Mr Wallace.

 

“Maybe this guy’s never been given that opportunity. Maybe he’s always been put down in life.”

 

He wants to “break the cycle” of the burglar’s actions.

 

“Your first reaction is anger and frustration, then you think about Easter weekend and think, what’s a better response?” he said.

 

“What would Jesus do? Would Jesus have somebody locked up or would he offer forgiveness?

 

“We all as humans have to have a level of forgiveness to each other, and try to find a better way because there’s so much hate in this world… we don’t understand each other’s problems and challenges in life.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


CHECK OUT
[related_posts_by_tax]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (Wani mutum ya baiwa barawon da ya je masa sata aikin yi) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-06 09:18:30

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.