labaran wasanniWata Kila Depay Shine Zekarbe Number 11 Dembele Saboda...

Wata Kila Depay Shine Zekarbe Number 11 Dembele Saboda Wani Dalili

-

Wata Kila Depay Shine Zekarbe Number 11 Dembele Saboda Wani Dalili

Magoya kungiyar kwallow kafa ta barcalona sunyi amanna cewa wata kila dan wasa Depay shine yakamata yakarbi number 11 Dembele
Depay wanda yazo a wannan kakar yabuga wasanni 2 yayinda yajefa kwallaye 2 a raga a duka wasa biyun dayajefa
Magoya bayan barcalona din sun bayyanan cewa Depay din ze iya buga number 11 din saboda yadda suka kaga yana wasa sannan yana taka leda
Sannan dama anriga da antabbatar dacewa Ansufati shine wanda zegoya number 9

POSTED BY Usman.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you