CNN Wata Kungiyar masu sha'awaar siyasa ta bayyana rahoton binciken...

Wata Kungiyar masu sha’awaar siyasa ta bayyana rahoton binciken CNN akan zanga-zangar #EndSARS a matsayin “abunda bai dace ba”

-

Advertisements
Advertisements

Wata kungiyar masu sha’awar siyasa, ta bayyana rahoton bincike kan zanga-zangar #EndSARS a Lekki Tollgate, Legas, da Cable News Network (CNN) tayi a matsayin abunda mai kamata ba.

Wata sanarwa da kungiyar ta bayar a ranar Asabar ta hannun mai kula da kungiyar na kasa, Vincent Uba, tace ta lura da akwai tambayoyi da yawa da babu amsarsu a cikin rahoton CNN wanda hakan ya sa aka zame shi.

 

Advert

Uba ya bayyana cewa kungiyar tana adawa da ayyukan wasu jami’an musamman na ‘yan sanda masu yaki da fashi da makami (SARS), amma suna mamakin dalilin da ya sa masu zanga-zangar ta EndSARS suka ci gaba da tayar da hankali duk da cewa Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da bukatunsu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay you

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

You might also likeRELATED
Recommended to you