Connect with us
Ramadan KAREEM

Labarai

Wata mata me ciki ta kashe Mijinta

Published

on

Wata mata me ciki me suna Dada dake da yara 8 ta kashe mijinta. An kama matar a Otomi dake karamar Hukumar Ughelli jihar Delta.

 

Lamarin ya farune ranar 5 ga watan Afrilu bayan da rigima ta kaure tsakanin ma’auratan.

 

Da abu yayi zafi, shine matar ta cakawa mijin nata, Jonathan wuka a ciki ya mutu. Abin da ya hadasu Shine yanda matar ke yawan dawowa cikin dare, kuma Mijin ya sha yiwa matar tasa gargadin ta daina haka.

Wata mata me ciki ta kashe Mijinta

“The wife used to come home late from work and the husband had warned her to stop. On the date of the incident, the wife came home late as usual and the husband accused her of flouting his instructions.

“They started arguing on the matter, but all of a sudden, the wife took a knife and started chasing the husband till she stabbed him to death.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


CHECK OUT
[related_posts_by_tax]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (Wata mata me ciki ta kashe Mijinta) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-08 06:34:38

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.