Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot
Wata mata a garin Gindiri dake karamar hukumar Mangu ta jihar Filato ta kwararawa kishiyarta tafasashshem ruwan zafi.
Justina Peter ta shammaci kishiyarta, Iklima Musa yayin da take kwashe kayan shanya ta kwarara mata ruwan zafi a jiki.
An garzaya da Iklima Asibiti kuma ‘yansanda dun ce suna kan neman Justina wadda tuni ta tsere. Iklima ta bayyanawa Daily Trust cewa kamun faruwar lamarin a wannan rana an rabasu fada ita da kishiyar tata amma ashe ita bata huce ba.
Tace tana neman a bi mata hakkinta.
The victim told Daily Trust that the incident occurred on December 9, in their matrimonial house when she was trying to pack her clothes which she had washed when suddenly Justina came and poured boiled water on her.
She said: “By the time I bent down to gather the clothes, I didn’t know my co-wife was coming towards me with bad intention. I didn’t expect something of such because we have been separated after fighting on that day. As I was getting up, she poured the boiling water ion me. So, I started screaming.
Iklima called on the police to ensure that she got justice.
Labarai masu alaka
Read more at SOURCE: This post (Wata mata ta kwararawa Kishiyarta tafasashshen ruwan zafi a jihar Filato) firstly published at hutudole.com on 2020-12-23 10:11:48
Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot
Thanks for visiting Arewasound.com