Connect with us
سبحان الله وبحمده سبحان الله العظيم

Labarai

Wata mata ta yiwa El-Rufai kazafi

Published

on

Wata mata ta yiwa El-Rufai kazafi

TA YI WA EL-RUFAI KAZAFI: Wata mata ta gudu ta boye kanta bayan da ta gano ashe ba El-Rufai ya tura a rusa gidan makwafcinta ba bayan ita kuma tayi bidiyo tana kuka cewa Gwamnan ne ya tura a rusa gidan

…ashe gidan saman da matar ta nuna ana rusawa a bidiyon gidan wani soja ne da ake rikici akai ba Gwamnan ne ya sa a rusa ba kamar yadda matar ta ke ihu tana fadi a cikin bidiyon.

Matar da tayi wani bidiyo tana kwarmata ihu cewa Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya turo a rusa gidan makwafcinta gashi ana rusawa har ma tana tsoron kada ya fado kan yayanta ashe ba Gwamnan bane ya tura a rusa gidan….. Continue Reading>>>>

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.