LabaraiWata Sabuwa Aisha Yesufu Ta Kira ma Kanta Ruwa.

Wata Sabuwa Aisha Yesufu Ta Kira ma Kanta Ruwa.

-

Wata Sabuwa Aisha Yesufu Ta Kira ma Kanta Ruwa da Asadul Islam gameda Jingina ma Dr Fantami Ta’addanci.

Wanda a cikin wannan bidiyo zakuji yadda take kiran dr Sheikh Ali isah Pantami dan ta’addda wanda kuma wannan kalma tana da muni sosai kiran wannan bawan Allah da ita.

Wanda Sheikh Asadus islam Yayiwa wannan matar kacha kacha ga faifan bidiyon nan kasa sai ku kalla…… Watch the Full Video>>>

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you