Connect with us
Ramadan KAREEM

Labarai

Wata Sabuwa: Ma’aikatan Jami’o’in Najeriya da ba malamai masu shiga Aji ba sun ce ba zasu janye yajin aiki ba

Published

on

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Ma’aikatan jami’a da ba malamai masu shiga aji ba sun ce ba zasu koma baki aiki ba har sai an yi daidaito wajan rabon kudin Alawus da aka basu na Biliyan 40 tsakaninsu da ASUU.

 

Gwamnatin tarayya dai ta amince ta baiwa ASUU kaso 75 cikin 100 na kudin inda za’a baiwa sauran kungiyoyin kwadago na jami’o’in sauran kaso 25.

Wata Sabuwa: Ma'aikatan Jami'o'in Najeriya da ba malamai masu shiga Aji ba sun ce ba zasu janye yajin aiki ba

Kungiyoyin da suka hada da NAAT da SSANU sun bayyana cewa idan ba’a gyaran yanda za’a raba kudin ba to ba zasu koma bakin aiki ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Read more at SOURCE: This post (Wata Sabuwa: Ma’aikatan Jami’o’in Najeriya da ba malamai masu shiga Aji ba sun ce ba zasu janye yajin aiki ba) firstly published at hutudole.com on 2020-12-23 12:37:24

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.