Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

A'isha Buhari Watanni 2 kenan A'isha Buhari bata fadar shugaban kasa

Watanni 2 kenan A’isha Buhari bata fadar shugaban kasa

-

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Watanni 2 kenan uwargidan shugaban kasa, Hajiya A’isha Buhari bata fadar shugaban kasar.

 

A asirce A’isha Buhari ta bar Najeriya zuwa Dubai da sunan duba lafiyarta, kamar yanda Daily Trust ta ruwaito.

 

Wani hadimin matar shugaban kasar, Kabiru Dodo ya tabbatar da faruwar hakan inda yace ba kamar yands ake yayatawa cewa wai ta bar Najeriya ne saboda matsalar tsaro ba, ta je neman maganine kuma ba zata dade ba zata dawo.

 

Yace yana magana da ita akai-akai.

Watanni 2 kenan A'isha Buhari bata fadar shugaban kasa

“The first lady travelled for her medical trip, she did not flee the country because of insecurity.

“What people are saying is baseless and worth nothing to be considered. I want to tell the whole world that I do speak to her daily and she is ready to return to the country as soon as she is done with the medical treatment abroad.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Read more at SOURCE: This post (Watanni 2 kenan A’isha Buhari bata fadar shugaban kasa) firstly published at hutudole.com on 2020-12-22 07:02:49

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you