Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

Labarai Wuta ta ja ma'aikatan wutar Lantarki sun fado daga...

Wuta ta ja ma’aikatan wutar Lantarki sun fado daga Fol sun mutu

-

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Ma’aikatan Wutar Lantarki 2 na jihar Delta sun mutu bayan da wutar lantarkin ta jasu.

 

Ma’aikatan na tsaka da gyara ne kawai ba tsammani sai wutar lantarki ta dawo. Wanda hakan ya kai ga wutar ta jasu suka mutu.

Wuta ta ja ma'aikatan wutar Lantarki sun fado daga Fol sun mutu

Punch ta tabbatar da faruwar lamarin inda wani shugaban kungiyar fafutukar Matasa, Victor Orjie ya zargi kamfanin wutar da rashin samarwa da ma’aikatansa kayan kariya.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Read more at SOURCE: This post (Wuta ta ja ma’aikatan wutar Lantarki sun fado daga Fol sun mutu) firstly published at hutudole.com on 2020-12-22 15:56:33

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Karanta Wannan:-  ‘It is wrong for cows to be roaming about in 21st century’ – Adamu Garba

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you

Karanta Wannan:-  Gas explosion hits Obio-Akpor LG Port Harcourt, causes panic