Singup Today 20points waiting For You.

Hello, Login to your account and access full feature Of AREWASOUND FORUM

Forgot Your Password? Request New One Now.

Lost your password? Please enter your email address. You will receive a link and will create a new password via email.

Captcha Click on image to update the captcha.

Sorry, you do not have a permission to ask a question, You must login to ask question.

Yadda Ake Connecting na Android Da Computer. Part 1

How to Connect Android Phone to Computer

Co-authored by ArewaSound Staff


Zaka iya hada wayarka ta Android da computer macOS ta hanyar amfani da USB cable. Wannan zai ba ka damar duba fayil-fayil wanda aka adana a kan na’urar wayar ka ta Android kai tsaye tare da kebul na USB. Idan kana amfani da computer kirar Mac.

Yadda Ake Connecting na Android Da Computer.

Za ka buƙaci software program na musamman daga Android developers wanda ake kira Android File Transfer. Sannan zakayi amfani da cross-platform program wanda ake kira da AirDroid , wanda zai baka damar gudanar da wireless transfers ba tare da bata lokaci ba
Wannan Darasi ya kasu kashi uku.
 1. – Ta hanyar Amafini da  macOS.
 2. – Ta hanyar Amafini da Windows
 3. – Ta hanyar Amafini da macOS da Windows
 HANYA TA 1
Amfani da macOS
 1. 1
  Ziyarci  website na Android File Transfer a computer kirar MacOS  Kana bukatar special Android File Transfer software don hada wayarka ta Android zuwa computar ka macOS  don bincika files da suke kam wayar.
  • Ziyarci android.com/filetransfer/  ka bude wannan link a Chrome ko Safari ko firefox browser don bude download page.
 2. 2
  Danna “Download Now. wannan zai bada damar download da install a computar.
 3. 3
  Sai ka bude installer bayan ya gama  downloading. File din kwata-kwat bai wuce 3mb ba, don haka lokacin da zai dauka yana download ba wani mai yawa bane, ko da kuwa a slow network connections ne.
 4. 4
  Yanzu sai kayi Drag  na “Android File Transfer” Zuwa Utilities folder. Zaka ga icons guda 2 a sabon window da zai bude idan kayi Running na  installer.
 5. 5
  Sai ka Bude  Applications folder. daga desktop, sai ka danna “Go” a menu , sai  kayi select na “Applications.” duba hoton sama
 6. 6
  Yanzu sai kayi Starting na  Android File Transfer.  Sai ka danna “Open” Amma zai nuna wannan sau 1 kawai.  wato the first time after installing.
 7. 7
  Yanzu sai kayi Unlock na screen din wayarka.   Kafin ka samu damar duba file na wayarka acikin macOS yazama lallai kayi unlock na screen, Sai kayi unlock na screen sannan macOS za ta samu damar duba files da suke cikin Wayar ta ka [wakokin hausa]
 8. 8
  Yi connect na  Android da Computer Mac  da USB.    Yanzu sai ka dauko USB naka ka jonashi a computer sannan kuma ka jona a wayar Android, da zarar ka jona zakaga notification bar ta motsa. 
 9. 9
  Bude Notification Panel na wayarka ta Android. kayi Swiping down  daga saman screen, bayan yayi swipe zakaga gabadaya notifications naka.
 10. 10
  Taba USB option. Wannan zai baka damar selecting na yanayin yadda kakeso kayi amfani da USB. Za ma kaga  USB logo a cikin jerin notifications.
 11. 11
  Zabi “File transfer,” ko”Media transfer,” ko“MTP.” ya danganta da me wayarka ta nuna.  Wannan yanayi zai ba wayarka ta Android damar connecting zuwa Mac a matsayin USB storage device sai ka bude Android File Transfer window.
 12. 12
  Yanzu zaka iya Browse na files a Android File Transfer window. Android File Transfer window zai nuna maka  folders na kan wayarka.
 13. 13
  Yanzu sai kayi Disconnect na Android idan ka gama abin da zakayi finished.  Dazarar ka gama transferring da accessing na files da ke kan wayar Android na ka, Sai kayi unplug na USB daga Computer Mac. Ka tabbatar ka gama kowanne transfer idan zaka yi unplug .[wakokin hausa]
 14. Wannan munyi bayani yadda akeyin connecting din wayar android da computer hanya ta 1 [Amfani da macOS.]
 15. Karanta sauran hanyoyin guda 2

                                                                                                                   
  Hanya ta 2 ta hanyar Amfani da WINDOWS.[Read Now ##eye##]

  Hanya ta 3 ta hanyar amfani da both WINDOWS/macOS.  [Read Now ##eye##]

Leave a comment

Danna {Allow}.👇 Don samun sabbin labarai akan lokaci. 💟Mungode💟
Dismiss
Allow