Connect with us
سبحان الله وبحمده سبحان الله العظيم

Labarai

Yadda matasa suka kona ofishin yan sanda a jihar Sokoto : Hotuna

Published

on

Yadda matasa suka kona ofishin yan sanda a jihar Sokoto : Hotuna

Rundunar yan sanda a jihar Sokoto ta tabbatar da mutuwar mutum daya tare da konewar wani ofishin yan sanda da wasu motoci biyu a karamar hukumar Kware.

BBCHAUSA ta ruwaito,Mai magana da yawun rundunar yan sandan ASP Abubakar Sani cikin wata sanarwa ya ce lamarin ya faru ne bayan da wasu gungun mutane suka je chaji ofis din inda suka nemi a saki wasu mutum biyu da ake zargi masu garkuwa ne.

Sanusi ya ce tun farko an kama wadanda ake zargin inda ake gudanar da bincike a kansu saboda samunsu da hannu a garkuwa da mutane a yankin….. Duba Hotunan>>Continue Reading>>> | Apply for Fully Funded Humphrey Fellowship Program To Study In U.S 2021.

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.