Connect with us
سبحان الله وبحمده سبحان الله العظيم

Labarai

Yadda Shugaban Boko Haram, Abubakar Shekau ya kashe babban Kwamandansa

Published

on

Yadda Shugaban Boko Haram, Abubakar Shekau ya kashe babban Kwamandansa

Shugaban Boko Haram, Abubakar Shekau ya kashe babban Kwamandansa, Abu Fatima inda ya nada wani me suna, Abu Muhammad a Madadinsa.

Shekau ne da kansa ya kashe Abu Fatima a makon da ya gabata, bayan zargin cin amana. Hakanan Shekau ya kashe karin wasu kwamandojinsa 2 kamar yanda PRNigeria ta ruwaito……C0ntinue Reading>>>> | Apply for Federal Ministry of Agriculture Job Recruitment 2021/2022.

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.