Yadda zaka samu 50,000 Duk wata a Online ta Hanyar NNU Program V2

How to Get 50,000 Monthly Online Through NNU Program V2

Assalamu alikum warahmatullahi wabarakatuhu, maziyarta wannan shafi Arewasound.com muna farincikin sanar daku wata sabuwar hanya da zaku iya tara kudi a saukake ta hanyar yin register, kamar yadda kuke register a shafin facebook da twitter, intagram da sauransu.

NNU Program wani tsari ne da aka kirkireshi wasu ‘yan shekaru da suka wuce, wanda wannan tsari ba sabo bane, ‘yan nigeria da dama sun amfana da wannan tsari musamman matasa dalibai, idan kuna biye. Mun yi bayani na Nnu forum Read_Now, wancan wanda ya gabata version 1 ne , inda a yanzu haka tuni v2 ya fara aiki , v2 anfi sauri samun kudi ba kamar version 1 ba.

Yadda Zaka samu kudi A NNu forum V2

Wannan sune jiren hanyoyi 6 da zaku iya tara kudi a Nnu account Naku.
1 – Gayyato wani cikin tsarin Nnu ;- Nnu forum sun bawa membobinsu damar gayyato abokansu da yan uwa, Duk mutum daya idan yayi register ta link naka zaka samu N1000 A take, Amma gayyatar wani cikin wannan tsari ba dole bane. zabi ne.

2 – Daily Login :- A kullum idan kayi login zaka samu N50 , Shima a take , kana yin login zaka gani.
3 – Read Post :- Karanta posts a cikin Nnu Forum Page, wannan kowaya sani, kamar yadda kake karanta post a facebook ne , amma anan idan ka karanta biyanka za;ayi, duk post daya da karanta kanada naira N10 , zaka iya karanta iya adadin posts da kaga dama.
4 – Rubuta Comment :- Wannan ma an saba yi a shafin facebook, Amma a Nnu duk Comment Daya zaka samu N20, iya adadin comment da kayi iya adadin kudin da zaka samu ta bangaren comments.
5 – Rubuta Post :- A wannan shafi an Nnu forum kana da damar rubuta sabon post naka na kanaka, wanada da zarar sunyi approving na wannan post zaka samu N200 zuwa N1000 Ya danganta da wanne irin post kayi, Duk posting guda ya ana biyan N200 zuwa N1000.
6 – Share Viral Posts to Facebook :- Wannan kuma wasu fitattun post ne da ake kiransu da Viral post, a kullum Nnnu forum sunayin Viral post guda daya, ana so a kullum kayi share na wannan post zuwa timeline na faceook naka, duk rana idan kayi kana da N100.
A TAKAICE

Invite 71.5% = ₦1,000
Daily Login is ₦50
Karanta post: ₦10
Comment: ₦20
Rubuta Posting: ₦200 – ₦1,000
Daily viral share on your Facebook timeline: ₦100
Withdrawal Threshold is ₦5,000 Referral or no referral
A referral is absolutely optional!

Invite N1000 x Daily login N50 x Open Post N10 x Post Comment N20 x Create post N200 x Facebook Share N100  = N1380 Per day  =N41400 Per Month.

Mun gama da wannan bangaren

Yadda Zakuyi Withdraw na Kudin ku Zuwa Bank Account.

Yadda ake withdraw na kudin da aka tara zuwa Account Na Banki.

Kafin kayi withdraw na Kundin ka anaso ka tara N5000 , Naira Dubu Biyar, Dazarar kudin ka sunkai wannan adadi zakayi iya withdarw zuwa account naka na banki, sun biyan Gabadaya members nasu a ranar karshe ta kowanne wata, (Last day of every month).

YADDA AKEYIN REGISTER A TSARIN NNU

Bayanin akan tsarin nnu, Yadda zaka samu 50,000 Duk wata a Online ta Hanyar NNU Program V2, Yadda ake samun kudi a internet. Yadda zan samu kudi online

To join NNU Forum, you need to purchase NNU Forum Guide + Membership E-Book with a token amount of N1,400 Naira only (one-time payment). You can build payment on-line on the registration page using your ATM card or on-line banking or using registration E-Pin.

A takaice Ana bukatar kayi register da shafin Nnu forum Akan kudi Naira N1400 Kacal.

Bayanin akan tsarin nnu, Yadda zaka samu 50,000 Duk wata a Online ta Hanyar NNU Program V2, Yadda ake samun kudi a internet. Yadda zan samu kudi online
More Info @  +2349037621927

Leave a comment