LabaraiYadda Zaku Amfana da N100,000 a Tsarin Nigeria Jubilee...

Yadda Zaku Amfana da N100,000 a Tsarin Nigeria Jubilee Fellows Programme.

-

The Nigeria Jubilee Fellows Programme ta bawa kamfanunuwa ko kungiyoyi masu zaman kansu damar shiga a dama dasu domin suci moriyar N100,000 ga mutanensu.

Wannan shiri ya rabu gida hudu ne kamar haka:

  1. Business information
  2. Documents upload
  3. Application preview
  4. Submission

A yayin cike Kowanne section na wadannan abubuwa a tabbatar ana saving kafin a tafi izuwa next page don samun damar adana bayanan da aka zuba. Akwai bukatar kowanne organization ko kamfani ya dora wadannan abubuwa kamar haka:

  1. CAC Certificate
  2. Provisional Letter of Interest

A wannan gaba ita provisional letter of Interest anada bukatar a rubutata akan letter head ta kamfani sannan ayi cikakken bayani kan bukatar da yasa aka nemi wannan programme na Nigeria Jubilee Fellows Programme da alfanun da shirin zai bayar don cigabanku.

Idan an danna wannan link https://www.njfp.ng/faq sai a danna Organization ta yarda zai baka damar kayi creating account sannan ka fara cike wannan programme. Yanada kyau a kula a wajan creating account za’a turawa mutum sako cikin email dinsa a inda zai shiga cikin email din nasa domin karanta yadda zaiyi ya cigaba da wannan rejista.

Sorce: Opportunityhub

3 COMMENTS

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you