Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

Chris Ngige Yajin aikin ASUU ya shafi karatun yarana 3>>Chris Ngige

Yajin aikin ASUU ya shafi karatun yarana 3>>Chris Ngige

-

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Ministan kwadago da samar da aiyuka, Chris Ngige, ya ce zai yi duk abin da zai tabbatar da cewa kungiyar malaman jami’o’in (ASUU) ba ta sake shiga wani yajin aiki ba.

 

Ngige ya bayyana cewa shi ma ya damun matuka akan wannan yajin aiki na ASUU domin ya shafi karatun yaransa 3.

Yajin aikin ASUU ya shafi karatun yarana 3>>Chris Ngige

Ngige yace shi ba zai taba baiwa kungiyar ASUU damar shiga yajin aiki ba, saboda yana da yara 3 da suke karatu a Jami’o’in Nageriya.

 

Ya kara dacewa ya’yansa 3 suna karatu a Jami’o’in Nageriya, kuma a nan Nageriya sukai karatu a makaranta sakandare. Biyu da cikinsu suna da shaidar Zama yan kasar Amurka, inda naga dama zan iya tura su can suyi karatu a kyauta bisa tallafin Gwamnatin kasar amma banyi ba. Saboda haka nima ina cikin wadanda suka damu sosai akan wannan yajin aikin na ASUU.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Read more at SOURCE: This post (Yajin aikin ASUU ya shafi karatun yarana 3>>Chris Ngige) firstly published at hutudole.com on 2020-12-23 20:52:13

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you