Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

Kasar Amurka Yaki da Boko Haram ne babban abinda muka sanya...

Yaki da Boko Haram ne babban abinda muka sanya a gaba yanzu>>Kasar Amurka

-

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Kasar Amurka ta bayyana cewa babban abinda ta saka a gaba yanzu shine yaki da Boko Haram da takwararta ISWAP.

 

Jakadiyar kasar Amurka a Najeriya, Mary Beth Leonard tace kasarta zata ci gaba da daukar matakai akan wanda kewa Dimokradiyya da harkar zabe zagon kasa a Najeriya.

 

Tace babu kasar da zata ci gaba da matsalar tsaro inda tace kasarta na shirin hadaka da Najeriya wajan baiwa dakarunta horo da sayar mata da kayan yaki.

Yaki da Boko Haram ne babban abinda muka sanya a gaba yanzu>>Kasar Amurka

“Countering Boko Haram and ISIS-West Africa remain top priorities for both of our nations.  Maritime security cooperation, through joint exercises such as Obangame Express, demonstrate the strength of our partnership to end piracy and encourage economic activity in the Gulf of Guinea.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Read more at SOURCE: This post (Yaki da Boko Haram ne babban abinda muka sanya a gaba yanzu>>Kasar Amurka) firstly published at hutudole.com on 2020-12-23 08:07:44

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you