Bayelsa Yan Bindiga sun kai hari gidan tsohon gwamnan Bayelsa...

Yan Bindiga sun kai hari gidan tsohon gwamnan Bayelsa da kuma kashe dansanda

-

Advertisements
Advertisements

Yan Bindiga sun kai Hari gidan tsohon gwamnan Bayelsa, Seriake Dickson inda suka harbi dansandan dake gadin gidan.

 

Lamarin ya farune a Toru-Orua dake karamar hukumar Sagbama a jihar. Yan Bindigar sun kai harinne da safiyar yau inda suka biyo ta ruwa.

 

Kakakin tsohon gwamnan, Fidelis Soriwei ya tabbatar da faruwar lamarin da kuma mutuwar dansandan.

Advertisements

Kakakin ‘yansandan jihar, Asinim Butswat ya bayyana cewa nan ba da jimawa ba za’a fitar da sanarwa kan faruwar lamarin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay you

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

You might also likeRELATED
Recommended to you