kaduna 'Yan Bindiga sun kashe wani matashi a Kaduna

‘Yan Bindiga sun kashe wani matashi a Kaduna

-

Advertisements
Advertisements

‘Yan Bindiga sun kashe wani matashi me suna Rabiu Auwal a jihar Kaduna, bayan harin da aka kai wa yankinsa da yammacin jiya,  Juma’a, 20 ga wata  Nuwamba.

 

Matashin ya kasance dan fafutuka wanda aka yi zanga-zangar Secure North dashi.

 

Sanata Shehu Sanine ya bayyana rasuwar matashin wanda yace nan bada dadewa ba za’a yi jana’izarsa.

Advertisements

”This young man Rabiu Awwal was a frontline Secure North campaigner based in Kaduna;Late evening yesterday,he lost his life as a result of gunshots sustained when Bandits attacked his community.He would be buried today.Inna lillahi wainna Illayhir rajiun.May Allah forgive him.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay you

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

You might also likeRELATED
Recommended to you