Katsina 'Yan Bindiga Sun Kashe wani Shugaban Jam'iyyar PDP A...

‘Yan Bindiga Sun Kashe wani Shugaban Jam’iyyar PDP A karamar hukumar Sabuwa dake jihar Katsina

-

Advertisements
Advertisements

‘Yan bindiga sun kashe shugaban jam’iyyar PDP a karamar hukumar Sabuwa da ke jihar Katsina, Alhaji Lawal Dako.

A cewar Katsina Post, ‘yan fashi sun harbi Dako a ranar 8 ga Nuwamba amma ya mutu a ranar Juma’a 20 ga Nuwamba sakamakon raunukan da ya samu a sanadin harin.

Alhaji Lawal Dako Ya mutu ne a asibitin koyarwa na jami’ar Ahmadu Bello.

Jihar Katsina na daya daga cikin jihohin da ke fama da matsalar rashin tsaro a Najeriya.

Advert

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay you

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

You might also likeRELATED
Recommended to you