‘Yan Bindiga a jihar Imo sun sace basaraken Umueze Nguru, dake karamar Hukumar Aboh Mbaise a jihar Imo.
Sun hada gaba daya hadda fadawansa suka sace yayin da suka je halartar wani daurin aure.
Sun gama halartar daurin auren sun kan hanyar Komawa gidaje a cikin tawagar motoci 3 sai ‘yan Bindigar suka taresu.
Wasu dake karkashin fadar Basaraken sun bayyan cewa yanzu Allah kawai zasu koma roko saboda su kansu ‘yansanda ta kansu suke, ana ta kai musu hare-hare.
His Highness and his cabinet chiefs were on the back from a traditional wedding ceremony in Mbano when they were kidnapped. This is unbelievable and there is fear and panic everywhere.”
A community source, who confided in our correspondent, expressed worry that the kidnappers had not established communication since they struck.