LabaraiYan bindiga sun sace farfesan Jami’ar Ambrose Alli, sun...

Yan bindiga sun sace farfesan Jami’ar Ambrose Alli, sun nemi kudin fansa N18m

-

Wasu ‘yan bindiga sun sace wani malami a jami’ar Ambrose Alli (AAU), Ekpoma, jihar Edo, Farfesa Osadolor Odia.

Odia, Farfesa ne bangaren Kimiyya da kere-kere kuma tsohon Shugaban Sashin Injiniyanci, an sace shi ne a kan hanyarsa ta zuwa gona a Egoro, Ekpoma, a karamar Hukumar Esan West da safiyar Alhamis, 29 ga Afrilu.

Wata majiya, wacce ta nemi a sakaya sunanta ta shaida wa…..Continue Reading>>>> | Apply for Federal Ministry of Agriculture Job Recruitment 2021/2022.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you