LabaraiYan Najeriya ba zasu zabi APC a 2023 ba...

Yan Najeriya ba zasu zabi APC a 2023 ba saboda bakar wahalar da ta sakasu a ciki

-

Gwamnan jihar Rivers, Nyesome Wike ya bayyana cewa, ‘yan Najeriya ba zasu zabi APC a shekarar 2023 ba, saboda bakar wahalar da jam’iyyar ta sakasu a ciki.

Gwamnan ya bayyana hakane yayin kaddamar ds wani titi a jiya, Asabar a jiharsa.

Gwamna yace APC ta yi Amfani da kafafen sada zumunta inda ta yada karai-rayi amma ‘yan Najeriya ba zasu sake bata dama ba…..Read#More>>•

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you