Connect with us
Ramadan KAREEM

Labarai

Yanda Gobara ta kama wani gida ta cinye yayin da masu gidan suka tafi Makaranta a Kano

Published

on

Adaidai wannan lokaci gobara ta kama a wani bene mai hawa daya, da ke layin Malam Ibrahim Khalil da ke Rijiyar Zaki kudu da ke cikin birnin Kano.

 

Hutudole.com ta ruwaito cewa wutar ta kama ne a wani daki dake saman benen gidan, Makotan gidan sun tabbabatarwa da hutudole cewa mutanen gidan ba sa nan sun tafi Makaranta.

 

Gobarar bata dade da kamawa bane yan kwana-kwan dake rijiyar zaki suka kawo dauki inda sukai ta zuba ruwa.

 

Sai dai wutar ta na tsaka da ci ne yan kwanan kwanan na zuba ruwansu ya kare, bayan mintuna 15 ne sai ga motar kwana-kwana ta Gwamnatin tarayya inda ta cigaba da kashe wutar.

Yanda Gobara ta kama wani gida ta cinye yayin da masu gidan suka tafi Makaranta a Kano

Yanda Gobara ta kama wani gida ta cinye yayin da masu gidan suka tafi Makaranta a KanoYanda Gobara ta kama wani gida ta cinye yayin da masu gidan suka tafi Makaranta a KanoYanda Gobara ta kama wani gida ta cinye yayin da masu gidan suka tafi Makaranta a Kano

Wutar dai ta cinye dikkanin rufin dakunan da duk abinda ke cikin dakunan saman benen.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


CHECK OUT
[related_posts_by_tax]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (Yanda Gobara ta kama wani gida ta cinye yayin da masu gidan suka tafi Makaranta a Kano) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-07 16:50:10

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.