LabaraiYanda Musulman Yarbawa suka yi Zanga-Zanga kan kisan da...

Yanda Musulman Yarbawa suka yi Zanga-Zanga kan kisan da Isra’ila kewa Falasdinawa

-

Musulman Yarbawa a jihar Oyo sun yi Zanga-Zangar inda suka yi Allah wadai da kisan da Isra’ila kewa Falasdinawa.

Sun bayyana goyon bayansu ga kasar Falasdinawa.  An yi Zanga-Zangar ne ranar Litinin wadda ta samu jagorancin kungiyoyin musulmai a jihar, Ciki hadda kungiyar dalibai musulmai.

An gansu dauke da kwalaye masu rubutun, kasar Isra’ila ‘yan ta’adda ne……Duba hotunan zanga zangar>>>>

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you