LabaraiYanda Wani Malami da yayi ta neman yin lalata...

Yanda Wani Malami da yayi ta neman yin lalata dani yasa dole na hakura da karatun Jami’a>>Daliba

-

Wata mata, wadda a yanzu ta kammala karatunta na jami’a, me suna Sally Sulaiman  ta bayyana cewa lokacin tana ‘yar shekaru 22, wani malami a jami’ar ds take karatu yayi ta neman yin lalata da ita.

Tace a wancan lokacin, babu wanda zai taimaketa, dan haka ne ma ta hakura amma daga baya Allah ya taimaketa ta samu jami’a a kasar waje ta koma can da Karatu…..Continue Reading>>> Or Apply for UNDP/Impact Hub Lagos 2021 Virtual UNDP SDG Hackathon (N500,000 Prize)

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you