Kannywood Yanda wani ya yanka jikinsa ya rubuta sunan mawaki,...

Yanda wani ya yanka jikinsa ya rubuta sunan mawaki, Nura M. Inuwa

-

Advertisements
Advertisements

Wani masoyin mawakin Fina-finan Hausa,  Nura M. Inuwa ya yanka jikinsa inda ya rubuta sunan Nuran.

Nura ya saka hoton a shafinsa na sada zumunta inda yace ya gode amma banda irin haka.

Advertisements

https://www.instagram.com/p/CH0xjtHFyHS/?igshid=66oewnxs4pis

1 COMMENT

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

You might also likeRELATED
Recommended to you